Gwamnati Jigawa Zata Fara Biyan Sabon Mafi Karancin Albashi 

608

Example HTML page

Gwamnati Jigawa Zata Fara Biyan Sabon Mafi Karancin Albashi
GWAMNATI JIGAWA ZATA FARA BIYAN SABON MAFI KARANCIN ALBASHI
Gwamnatin Jihar Jigawa ta shirya tsaf domin fara biyan sabon mafi karancin al bashi wata maizuwa.

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ne ya tabbatar da hakan, lokacin da yake jawambi ga kungiyar malamai reshen Jihar Jigawa, a taron malaman makaranta na duniya da akayi a birnin Dutse.

A cewar sa, gwamnatin jihar ta kirkiri kwamitin na mutun shatara domin su tabbatar da anwaitar da sabon tsarin albashin.
Auwal D Sankara (FICA)

Senior Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media (Babban Mataimaki Na Musamman Ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa a Sabbin Kafafan Sadarwa)

English Version:
Minimum Wage : Jigawa Government to Commence Payment in November
Jigawa State Government to set begin the payment of new minimum wage next month.
This was confirmed by the Jigawa State Governor Alhaji Muhammad Badaru Abubakar, while addressing the Nigerian Union of Teachers at the celebration of world teachers day, in Dutse the state capital of Jigawa.
According to him, the state has inaugurated a nineteen man committee to ensure the implementation of the payment.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here