Binciken BBC: Yadda malaman jami’a ke lalata da ‘yan mata

751

Example HTML page

Binciken BBC: Yadda malaman jami’a ke lalata da ‘yan mata

Example HTML page

Aika wannan shafi Facebook Aika wannan shafi WhatsApp Aika wannan shafi Messenger Aika wannan shafi Twitter Aika
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani binciken da BBC ta gudanar ya nuna yadda malaman jami’a ke lalata kananan ‘yan mata a jami’o’i a kasashen yammacin Afirka.

Binciken wanda ya kama malamai guda biyu – daya a jami’ar UNILAG daya kuma a jami’ar kasar Ghana, ya nuna yadda malaman suke amfani da wasu dabaru domin yin lalata da ‘yan matan domin ba su maki.

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon.

‘Yadda wani malamin jami’ar Bayero ‘ya nemi yin lalata da ni’
Abin da ya sa wasu mata ba sa son

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here