Jigawa: Gov. Badaru Inspects Rice Farms at Tsagaiwa

1357

Example HTML page

GOVERNOR BADARU INSPECTS RICE FARMS AT TSAGAIWA

Jigawa state Government to moves to prevent farms from flooding at Tsagaiwa ahead of rainy season.

The state Governor Muhammad Badaru Abubakar confirmed this to the farmers while interacting with them during a visit to some of the dry season farms in the area.

According to the farmers, every year many of them count losses as a result of flooding which has a significant effect on their livelihood throughout the year.

However, the state Governor Badaru Abubakar instructed a swift action of barrier creation to prevent the flood from affecting the farms.

Similar actions have been taken in many parts of the state where they experience perennial flooding.


GWAMNA BADARU YA ZIYARCI GONAKIN SHINKAFA A TSAGAIWA

Gwamnatin Jigar Jigawa ta yi yunkurin kare gonaki da ga fadawa cikin yanayi na anbaliya lokacin damuna a garin Tsagaiwa.

Gwamnan jihar Alhaji Muhammad Badaru Abubakar shi ya tabbatar da hakan yayin da yake tattaunawa da manoma lokacin da ya ziyarci wasu daga cikin gonakin noman rani a yankin.

A cewar manoman, duk shekara sukan tafka asara sakamakon anbaliyar ruwa da take shafar gonakin nasu wanda hakan yana illa ga yanayin rayuwar har karshen shekarar.

Hakanne ya sa Gwamna Badaru Abubakar ya umarci da a gaggauta kawo musu dauki ta hanyar yi musu jinga da zata kare gonakin daga ambaliyar.

Makamantan wannan aikin an gudanar da su a sauran garuruwan dake fama da ambaliya duk shekara.

Auwal D Sankara (FICA)
Senior Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media (Babban Mataimaki na Musamman Ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa a Sabbin Kafafan sadarwa)

5 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here